Kasashen Waje

Kasashen Waje

Saura kiris Sudan ta ruguje —MDD

Akalla mutane sama da 500 aka tabbatar da mutuwar su a wannan rikici.

Rikicin Sudan: Masar ta ba da lamunin ketarewa da daliban Najeriya

Buhari ya nemi alfarma daga wajen takwaransa na Masar, Abdel Fattah El-Sisi.

Sojojin Turkiyya sun kashe shugaban IS Al-Qurashi

Sojin leken asirin na Turkiyya sun jima suna farautar Al-Qurashi.

‘Babu jami’in jakadancin da zai bar Sudan sai an kwashe duk ’yan Najeriya’

Babu jami’in ofishin jakadancin da zai fice daga Sudan har sai an kwashe duka ’yan kasar.

Motoci sun ki tafiya da daliban Najeriya bayan an yi lodi a Khartoum

Bayan dalibai da sauran ’yan Najeriya sun hau motoci an gama lodi, sai direbobin suka ce babu inda za su motsa da motocin sai gwamnatin Najeriya ta bi