Kasashen Waje

Kasashen Waje

Iyayen daliban Najeriya na tunanin mayar da su Port Sudan bayan Masar ta rufe iyakarta

Kwana uku da isar daliban kan iyaka, amma gwamnatin Masar ta hana su shiga cikin kasarta.

An kara watsar da ’yan Najeriya a saharar Sudan-Masar —Iyaye

Iyayen rukunin farko na daliban Najeriya da aka kwashe daga Sudan sun ce koka cewa yanzu kwana uku amma ’ya’yan nasu ba su shiga kasar Masar ba.

Kazamin fada ya barke kusa da Fadar Shugaban Kasar Sudan

Fadan safiyar Asabar na zuwa ne a yayin da Najeriya ke kokarin kwashe sauran ’yan Najeriya da suka rage a Khartoum.

Uwa ta kashe danta ta dafa kansa

Matar ta shaida musu cewa ta dafa kan dan nata ta ci ne saboda “tana so ya kasance tare da ita har abada.”

An caka wa malamin addini wuka bayan kade shi da mota a Iran

Sai da mutumin da ke cikin mota ya kade wasu mutum biyu da ke tafiya, ciki har da malamin, sannan ya fito da wuka ya caka wa malamin.