Za a ci gaba da kwaso ’yan Najeriya daga Sudan bayan tsaikon kwana 2
An yi alkawarin yau Asabar Za a bar wadanda suka makale a iyakar Sudan da Masar su wuce zuwa birnin Alkahira
Kasashen Waje
An yi alkawarin yau Asabar Za a bar wadanda suka makale a iyakar Sudan da Masar su wuce zuwa birnin Alkahira
Akalla mutum 18 sun mutu wasu da dama sun jikkata bayan Rasha ta yi ruwan rokoki a kan wasu biranen kasar Ukarine.
An harbi jirgin kasar Turkiyya da ya je kwashe ’yan kasar da suka makale a Sudan bayan bangarorin da ke yakar juna sun amince su kara tsagaita wuta na
Yawancin wadanda abin ya shafa sun tafi Umara ne daga Kano a jiragen kasar Sudan
Najeriya ta dauki hayar manyan bas 40 don kwashe ’yan Najeriya zuwa kan iyakar Sudan da Masar