Kasashen Yamma sun fara fitar da jam’ian diflomasiyya daga Sudan
Saudiyya da wasu kasashen Yamma sun soma rige-rigen debe jami’an diflomasiyyarsu.
Kasashen Waje
Saudiyya da wasu kasashen Yamma sun soma rige-rigen debe jami’an diflomasiyyarsu.
Al-Qaeda ta kuma yi ikirarin yin garkuwa da mutane biyu.
An ci gaba da luguden wuta a birnin Khartoum sa’o’i kadan bayan sojoji da ‘yan tawayen kasar sun amince su tsagaita wuta domin bikin
Lamarin ya faru ne a kauyen Nara da ke lardin Koulikoro da ke Kudu maso Yammacin kasar.
Masallacin Kudus shi ne na uku wajen falala a addinin Musulunci