Kasashen Waje

Kasashen Waje

Amurka ta kashe jagoran ISIS a Gabas ta Tsakiya

Dakarun Amurka sun hallaka jagoran kungiyar ISIS a yankin Gabas ta Tsakiya da Turia Abd-al-Hadi Mahmud al-Haji Ali, a kasar Syria

Rikicin shugabanci ya lakume rayuka 56 a Sudan

An ci gaba da gwabza fada tsakanin dakarun Sudan da runduna ta musamman har zuwa safiyar Lahadi.

Kotu ta tura direba gidan kaso saboda cizon dan sanda

Ya gantsara wa dan sanda cizo a yatsa.

Kenya ta harba tauraron dan Adam karon farko

Akalla kasashen Afirka 13 ne suka kera tauraron dan Adam 48.

An kai wa Firaministan Japan hari yana tsakar yakin neman zabe

Wani jami’in dan sanda daya ya jikkata.