Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ina da yaƙinin sabon jagoran Iran zai ɗora daga inda mahaifinsa ya tsaya — Putin

Ina da yaƙinin cewa za ka ci gaba haɗa kan al’ummar Iran a wannan mawuyacin lokaci.

Iran ta ci gaba da luguden wuta bayan ɗan Khamenei ya karɓi ragamar mulki

Farashin ɗanyen mai ya haura dala 100 kan kowace ganga a karon farko cikin shekaru huɗu.

Ni da Netanyahu ne za mu yanke shawarar kawo ƙarshen yaƙin Iran — Trump

Trump ya ce tashin farashin man fetur na wani ɗan lokaci ne, kuma gara ɗaukar wannan ƙaddarar a kan barin Iran ta mallaki makamin Nukiliya.

Wane ne sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khamenei?

Ministan Harkokin Wajen Iran, ya ce Tehran ce ta zaɓi sabon jagoran ba tare da katsalandan daga wani ko wata ƙasa ba.

Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 23 a Nairobi

Ana sukar gwamnan Nairobi, Johnson Sakaja, kan rashin samar da ingantaccen tsarin magudanan ruwa da zai rage irin wannan ambaliya.