Kasashen Waje

Kasashen Waje

Dan bindiga ya harbe tsohuwar matarsa da wasu mutum 5

Mutum shida suka mutu sakamakon harin

Girgizar kasar Turkiyya: An ceto mutum 3 da rai bayan shafe kwana 13 ba ci, ba sha

Mutanen sun shafe sama da sa’o’i 296 ba ci, ba sha

An bukaci Sanata ta fice daga zauren majalisa saboda jinin al’ada

Abin takaici an kore ni ne saboda ina jinin haila.

Mutumin da aka yi kuskuren daurewa shekara 28 ya shaki iskar ’yanci

Kotu ta yanke hukuncin da ya wanke mutumin mai suna Lamar Johnson, mai shekara 50.

Yanzu ’yan Afirka sun fi tsawon rai fiya da shekaru 20 da suka wuce – NSCC

Babbar Daraktar Cibiyar Kula da Dattijai ta Kasa (NSCC), Dokta Emem Omokaro ta ce yanzu haka mutane a Afirka sun fi tsawon rai fiye da shekaru ashirin