Babu ƙasar da za ta tsoma mana baki wajen naɗa sabon jagora — Iran
Trump ya ce yana ganin ya kamata ya kasance cikin waɗanda za su taka rawa wajen naɗa sabon jagoran Iran.
Kasashen Waje
Trump ya ce yana ganin ya kamata ya kasance cikin waɗanda za su taka rawa wajen naɗa sabon jagoran Iran.
Amurka za ta ci gaba da fafatawa muddin ya zama dole, ko da kuwa yaƙin ya ɗauki lokaci mai tsawo.
Idan rikicin ya ƙara tsananta, nan da ’yan kwanaki ƙasashen yankin Gulf na iya dakatar da aikin haƙar mai da iskar gas.
“Yanzu haka mun nutsar da jirage sama da 30, kuma a cikin ’yan sa’o’in da suka gabata, mun harba makami kan wani jirgin ruwan Iran mai ɗauke da jirage
A lokacin da yake ba da shaida hakan a gaban Kwamitin Ayyukan Soja na Majalisar Dattawa, Elbridge Colby ya bayyana cewa harin da ya kashe Khamenei da