Saura kiris a saki sabuwar kira’ar Sudais
“Na gaba kadan za a sakki abon karatun Sheikh Sudais ta talabijin, rediyo da kuma intanet.”
Kasashen Waje
“Na gaba kadan za a sakki abon karatun Sheikh Sudais ta talabijin, rediyo da kuma intanet.”
Iran ta zargi Isra’ila da kai mata hari da jirage marasa matuka a wata masana’antar soji.
An gano dan kunar bakin waken da ya kashe mutum 101 a harin bom a masallacin hedikwatar ’yan sanda a kasar Pakistan yana sanye ne da kayan ’yan sanda.
Sojoji 11 ne suka rasa rayukansu a hare-haren kungiyar ’yan ta’addan Tahri al-shamam kan yankin Arewa maso yammacin Syria ranar Laraba. Kungiyar kare
Fasinjoji da dama sun jikkata bayan motar ta kama da wuta.