Kasashen Waje

Kasashen Waje

’Yan bindiga sun harbe mahalarta casu 8 a Afirka ta Kudu

Wasu ’yan bindiga sun bude wuta kan gungun mutanen da suke murnar zagayowar ranar haihuwa a wani gari a kasar Afirka ta Kudu. Lamarin dai ya yi sanadi

Adadin mutanen da suka mutu a harin Masallacin Pakistan ya kai 61

Kawo yanzu dai babu kungiyar da ta dauki alhakin kai harin.

Harin kunar bakin wake ya kashe mutum 34 a masallaci a Pakistan

Akwai fargabar a samu karuwar asarar rayuka.

Dalilin da majami’u suke raguwa a Amurka

Yawan masu halartar majami’u a Amurka ya ragu da kashi 85.

Amurka ta kashe jagoran IS a Somaliya

Harin ya yi sanadiyar mutuwar al-Sudani da wasu mayakan kungiyar 10.