Kasashen Waje

Kasashen Waje

An sace yara ’yan gudun hijira kusan 200 a Birtaniya

Akan bi yaran ne ana yi musu dauki dai-dai a kan hanya.

Saudiyya ta ba mata 32 lasisin tuka jirgin kasa na Masallacin Harami

Matan za su rika tuka maniyyata ne a Masallacin Harami

Martinez Zogo: An tsinci gawar dan jaridar Kamaru da aka sace

An dade ana zargin gwamnatin Paul Biya da murkushe ‘yan adawa.

EU za ta kakaba wa Iran sabbin takunkumai

A baya-bayan nan ma Iran ta rataye sama da masu bore hudu.

An dauke wutar lantarki a duk fadin kasar Pakistan

An dauke wutar ne a kusan ilahirin fadin kasar