Kasashen Waje

Kasashen Waje

Mutum 8 cikin kowanne 10 a China na dauke da COVID-19 – Rahoto

Gwamnati ta ce akwai yiwuwar cutar ta sake dawowa a ‘yan watanni masu zuwa

Burkina Faso ta ba sojojin Faransa wata daya su fice daga kasarta

Gwamnatin ta ce ta damu matuka da ci gaba da zaman dakarun a kasarta

Kona Alkur’ani a Sweden ya jawo Allah-wadai daga kasashen Musulmai 

Turkiyya ta bayyana matakin a matsayin nuna kin jinin Musulunci

Kamfanin Google zai sallami ma’aikatansa 12,000 daga aiki

Hakan na nufin kamfanin zai sallami kaso 6 cikin 100 na ma’aikatansa a fadin duniya

Bugun zuciya ya kashe Minista a Gabon

Ministan ya rasu sakamakon bugun zuciya