Zan kasance cikin masu zaɓen sabon jagoran addinin Iran — Trump
Trump ya bayyana haka ne a zantawarsa da kafar yaxa labarai ta Axios, inda ya ce yana kyautata zaton jamhuriyar Musuluncin ta Iran za ta zaɓi ɗan mari
Kasashen Waje
Trump ya bayyana haka ne a zantawarsa da kafar yaxa labarai ta Axios, inda ya ce yana kyautata zaton jamhuriyar Musuluncin ta Iran za ta zaɓi ɗan mari
Ɗan Khamenei wato Mojtaba Khamenei na daga cikin waɗanda ake ganin suna kan gaba wajen maye gurbinsa.
China ta yi kakkausar suka kan Amurka da Isra’ila, tana mai cewa tattaunawar nukiliya da ake yi da Iran tana tafiya yadda ya kamata kafin rikicin ya ɓ
Za mu ƙara dagewa wajen tuntuɓar kowane ɓangare har sai an tsagaita wuta kuma an dawo da kwanciyar hankali a yankinmu.
Gwamnatin Lebanon ta haramta ayyukan soji na ƙungiyar Hezbollah tare da neman su ajiye makamansu cikin gaggawa.