Kasashen Waje

Kasashen Waje

Mata 5 da Saudiyya ta taba nadawa mukamin Jakadanci a kasashen waje

A tarihin Masarautar Saudiyya wadannan mata suka fara rike mukamin jakadancin kasar.

Masallacin Kudus: Majalisar Tsaro ta MDD ta kira taron gaggawa

Ziyarar Ministan Tsaron Cikin Gidan Isra’ila, Ben Gvir, Masallacin Kudus ta janyo fargaba da kuma tofin Allah tsine

Wayar salula ta haddasa mutuwar sojojin Rasha 89 a Ukraine 

Ta lashi takobin hukunta jami’an da aka samu da sakaci har suka janyo mutuwar sojojin.

China na yi wa Duniya nuku-nuku kan alkaluman Coronavirus —WHO

Abin da muke gani a China kan cutar Coronavirus ba shi ne ainihin abin da yake faruwa ba.

Ministan Isra’ila ya kai ziyara masallacin Kudus

Ma’aikatar Harkokin Wajen Falasdinu ta yi Allah wadai da ziyarar.