Kasashen Waje

Kasashen Waje

Mutum 7 sun mutu, 53 sun jikkata a gobarar gidan caca a Thailand

Gobarar ta tashi cikin dare.

An tsinci gawar attajirin Rasha a otel din Indiya

Pavel Antov ya yi kaurin suna wajen caccakar kasar Ukraine a halin rayuwarsa.

Fararen hula 10 sun mutu bayan da motarsu ta taka bam a Burkina Faso

Mutum 10 sun mutu sakamakon taka bom da motarsu ta yi a gefen hanya.

Amurka ta fi kowa amfana da yakin Ukraine – Rasha

Ya ce Amurka ce babbar kanwa uwar gami a yakin

Tsananin sanyi ya hallaka mutum 52 a Amurka

Jami’an agaji na ci gaba da ciro gawarwakin mutanen da dusar kankara ta binne a yankin Buffalo