Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda Ake Gasar Kyan Rakuma A Saudiyya

Za a zabi rakuma da suka fi kyau da iya taku da ado da Gasar Rakuma ta Sarki Abdulaziz, wadda ita ce ce mafi girma a yankin Gabas ta Tsakiya

An kashe mutum 6 a harin IS a kurkukun Siriya

IS ta kai harin domin kubutar da wasu mayakanta da ake tsare da su a gidan yarin.

Mutum 3 sun mutu a hasatrin jirgin sojin Nijar

Duka mutum ukun da ke cikin jirgin sun mutu, yayin da gwamnatin kasar ta fara bincike domin gano dalilin aukuwar hatsarin.

Mutum 27 sun jikkata yayin da gini ya rufta kansu a filin wasa a Masar

Ginin ya rufta ana tsaka da yin wasa kwallon kwando a Cairo.

Tankar gas ta yi bindiga, mutum 9 sun mutu 40 sun jikkata a Afrika Ta Kudu

Tankar ta yi bindiga ne sakamakon makalewa a karkashin wata gada.