Kasashen Waje

Kasashen Waje

Kirsimeti: Fafaroma ya yi kira da a gaggauta kawo karshen yakin Ukraine

Wannan ne karon farko da ya kausasa kalamai a kan Rasha kan Ukraine

Landan Ta Ci Tarar Saurayi Kan Yi Wa Budurwa Dan Kira Landan

Wani matashi ya zama mutum na farko da hukuma ta ci tararsa a Landan saboda yi wa wata mace dan kira a titi. Lamarin ya faru ne a kan idon wani dan sa

An yanke wa ’yan kungiyar IS 17 hukuncin kisa a Libya

Ana zargin mutanen ne da hannu a kisan mutane fiye 50 da kuma sace wasu dama

Sojoji 16 sun mutu a hatsarin mota a Indiya

Hatsarin ya jikkata wasu sojoji hudu.

Dan kunar bakin wake ya kashe dan sanda a Pakistan

Dan kunar bakin wake ya tashi bam a cikin tasi.