Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yaƙin Iran na iya ɗaukar fiye da makonni huɗu — Trump

Amurka na iya wuce wannan lokaci idan buƙatar hakan ta taso, don ba za mu gajiya ba ko da yaƙin ya daɗe yana gudana.

Matar Ayatollah Khamenei ta rasu

An ruwaito cewa ta samu munanan raunuka tun a ranar farko da Amurka da Isra’ila suka fara kai hare-hare a Iran.

Jiragen yaƙin Amurka sun yi haɗari a Kuwait

Akwai yiwuwar salwantar rayukan ɗimbin Sojin Amurka tare da jikkatar wasu gabanin kawo ƙarshen wannan yaƙi.

Za mu kai wa Amurka da Isra’ila harin da ba su taɓa gani ba — Iran

Trump ya ce bai kamata Iraniyawa su yi hakan ba, domin za su mayar musu martani da wani ƙarfi da duniya ba ta taɓa gani ba.

Mun jefa bam sama da 1,200 a Iran a rana guda — Isra’ila

Ministan Harkokin Waje na Iran, Abbas Araghchi, ya ce an kashe “yara da dama waɗanda ba su ji ba ba su gani ba.”