Kasashen Waje

Kasashen Waje

Gobara ta lakume kantin zamani a Moscow

Hukumar ba da agajin gaggawa a Moscow ta ce tana kyautata zaton rashin kiyaye matakan kariya ya haifar da gobarar.

Rikici ya sa mutum 9,000 hijira a Sudan ta Kudu —MDD

Ba a tantance adadin mutanen da suka mutu da wadanda aka yi wa fyade a rikicin baya-bayan da ya barke a Kudancin Sudan ba.

Mutum 300,000 sun kamu da zazzabin Dengue a Vietnam

Ma’aikatar ta ce, mutum 601 suka ci guba a abinci bana a fadin kasar.

An Daure Dan Tsohon Shugaban Kasar Mozambique

Kotu ta daure tsoffin shugabannin tsaro tare da dan tsohon shugaban kasar Mozambique shekaru 12 a gidan kaso

Taliban ta zartar da hukuncin kisa a bainar jama’a a Afghanistan

Mahaifin wanda aka kashe aka ba bindiga ya harbe mutumin