Kasashen Waje

Kasashen Waje

Majalisar Dokokin Peru ta tsige Shugaban Kasar

Tuni Majalisar ta umarci Mataimakinsa da ya karbi aiki

An kama mutum 25 kan zargin yunkurin kifar da gwamnatin Jamus

Jamus na zargin hannun Rasha a cikin lamarin

Rushe Makarantun Kwana Ya Jawo Rarrabuwar kai a Kenya

Al’ummar Kenya suna ce-ce-ku-ken kan rushe tsarin makarantun kwana na firamare da sakandare da gwamnatin kasar ke shirin yi. Wata mata mai suna Miss K

Kotu ta daure Mataimakiyar Shugaban Kasar Argentina

Hukuncin kotun ya kuma haramta wa Fernández rike mukamin gwamnati har karewar rayuwarta.

Al Jazeera ta kai Isra’ila Kotun ICC kan kisan ’yar jarida

Wannan dori ne kan wanda kungiyoyin ’yan jarida na duniya da iyalan ’yar jarida Shireen, wadda sojojin Isra’ila suka yi wa kisan gilla