Kasashen Waje

Kasashen Waje

Kasar Indonesia ta haramta saduwa kafin a yi aure

Sai dai sabbin dokokin sun jawo ce-ce-ku-ce a fadin kasar

Sun farke cikin mai juna biyu sun sace jaririn cikinta a Mexico

Ana zargin takaicin rashin haihuwa ya sa maharan suka kashe matar, suka farke cikin da take dauke da shi sannan suka sace jaririn.

Sudan: An kai Al-Bashir asibiti daga gidan yari

Lauyansa ya ce an kai Al-Bashir asibiti ne a ranar Lahadi domin ci gaba da jinyar sa kan cutar koda da hawan jini da yake fama da su a gidan yari.

Matakin G7 na karya farashin man Rasha ya fara aiki

Duk wata biyu za a sauya farashin domin tabbatar da danyen man Rasha ya yi kasa da akalla kashi 5 cikin 100 na farashin OPEC

An kona ofishin gwamna kan tsadar rayuwa a Syria

Masu zanga-zanga kan tsadar rayuwa sun kai samame tare da kona ofishin gwamna bayan arangama da jami’an tsaro a birnin Sweida da ke Kudancin kas