Kasashen Waje

Kasashen Waje

Dadewar Shugaban Laberiya a kasashen waje ta janyo ce-ce-ku-ce a kasar

‘Yan kasar na zarginsa da sharholiya a kasashen waje

Zanga-zanga kan sanya Hijabi: Iran ta dakatar da ayyukan ’yan Hisbah a kasar

Kasar Iran ta dakatar da ayyukan dakarun Hisbah a kasar a cewar rahotanni da ke fitowa daga kafofin yada labarai na cikin kasar.   Labarin dakatarwar

Shugaban Kenya ya dakatar da jami’an hukumar zaben da suka ki amincewa da nasararsa

Jami’an dai ba su amince da nasarar da ya samu ba tun da farko

Yawan Musulmi ya karu a Birtaniya da Wales

Kididdigar yawan al’ummar Birtaniya da Wales ta nuna adadin Musulmi na karuwa, yayin da adadin Kiristoci ya gaza rabin jama’ar yankunan biyu

Birrai sun yi dabdala a tsakiyar birni a Thailand

Birrai a birnin Lopburi na kasar Thailand sun sha lagwada tare da dabdala a ranar Lahadin da ta gabata a wajen bikin Dabdala ta Birrai ta Shekara da a