Kasashen Waje

Kasashen Waje

An tabbatar da kisan Ministan Tsaro da Babban Hafsan Sojojin Iran

An ruwaito cewa an kashe ‘yar Ayatollah Ali Khamenei da jikarsa da kuma surukinsa a harin.

Iraƙi ta ayyana zaman makoki na kwanaki uku kan kisan Khamenei

Muna miƙa ta’aziyyarmu ga al’ummar Iran da dukkan al’ummar Musulmi baki ɗaya kan shahadar malami kuma mujahidi.

Ministan Tsaron Isra’ila ya taya Netanyahu murnar kashe Khamenei

A wani saƙo da ya wallafa a shafin X, Katz ya ce: “Wanda ya yi yunƙurin ruguza Isra’ila, an tarwatsa shi.

Shugabannin Iraƙi sun yi alhinin mutuwar Khamenei

Cikin matuƙar alhini da baƙin ciki, muna jimamin rasuwar jagora shahidi, Ayatollah Ali Khamenei.

An ayyana dokar ta-ɓaci a Isra’ila kan fargabar martanin Iran

Iran ta ce harin da Isra’ila da Amurka suka kai mata tamkar sun kunno wutar da ba za su iya kashewa ba.