Kasashen Waje

Kasashen Waje

Shugaban da ya shekara 43 a mulki ya sake cin zabe

’Yan adawa a kasar na zargin shugaban da nada danginsa a manyan mukaman gwamnatinsa.

Ghana za ta fara amfani da zinare maimakon Dalar Amurka wajen sayen mai

Gwamnatin kasar ta ce ci gaba da amfani da Dalar Amurka wajen sayo mai zai yi wa kudin kasar illa tare da tsananta tsadar rayuwa.

Mace sanye da kayan barci ta kwana kusa da Masallacin Harami na Makkah

Matar ‘yar asalin kasar Siriya ta kwana a kan tsaunin ne kwanciya ta jin dadi irin ta masu yawan shakatawa

Gwamna ta yafe wa ’yan wiwi 47,000

Za ta biya tarar Naira biliyan 109 da aka yi musu

Majalisa a haramta tallata auren jinsi a Rasha

Dokar dai na bukatar goyon bayan Majalisar Dattijai da kuma sanya hannun shugaba Vladimir Putin.