Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yajin Aiki: Daliban jami’a miliyan 2 na zaman dirshan a Birtaniya

Yajin aikin ya fara tasiri kan harkokin gwamnati wanda hakan babban kalubale ga tattalin arzikin kasar.

Malaman jami’a sun fara yajin aiki a Birtaniya

Ma’aikatan na neman a yi musu karin albashin ne domin ba su damar iya rayuwa daidai da tsadar rayuwar da kasar ke fuskanta.

Bakin haure 50,000 sun mutu a hanyar neman ingantacciyar rayuwa —IOM

Hukumar ta ce babu wani kokarin kirki da kasashe ke yi don shawo kan matsalar bakin haure balle hana aukuwar hakan.

Dan bindiga ya harbe mutum 10 a wani kanti a Amurka

Ana tunanin hatta dan bindigar shi ma an kashe shi

’Yan Boko Haram sun kashe sojojin Chadi da dama a harin ba-zata

Fadar Shugaban Kasar ce ta tabbatar da harin