Kasashen Waje

Kasashen Waje

Girgizar kasa ta halaka kusan mutum 20 a Indonesia

Ana fargabar adadin zai iya karuwa a nan gaba

Sauyin Yanayi: Manyan kasashe za su tallafawa matalauta

Masu rajin kare muhalli na ganin akwai sauran rina a kaba.

’Yan bindiga da ’yan daba suna ci gaba da addabar Amurka da Ingila

Ko a ranar Lahadin da ta gabata sai da suka kashe mutum biyar a Amurka

Dan jaridar Masar ya janye yajin cin abinci

Yana yajin ne saboda fafutukar kafa Dimokuradiyya

An kone gidan Ayatollah Khomeini a zanga-zangar Iran

Wasu masu zanga-zanga sun kone gidan tsohon Shugaban Addini na Iran, Ayatollah Khomeini. Lamarin ya faru ne a ranar Alhamis da daddare a inda rahotann