Kasashen Waje

Kasashen Waje

Donald Trump ya kaddamar da takararsa ta sake neman Shugabancin Amurka

Ya kaddamar da takarar ce a jihar Florida da yammacin Talata

Karin albashi: Malaman jami’a 48,000 sun tsunduma yajin aiki a Amurka

Suna so a kara mafi karancin albashin zuwa Dala 54,000 a shekara

An kori karamin Ministan Kudin Ghana saboda cin hanci

Ana zarginsa ne da badakalar hakar zinare a kasar

Zaben 2023: Amurka ta ware Dala miliyan 50 na gudunmawa ga Najeriya

Amurka ta kuma ce za ta tabbatar an yi adalci a zaben

Biden ya gana da Xi Jinping karon farko bayan zama Shugaban Amurka

Ana sa ran za su yi kokarin dinke barakar da ke tsakaninsu.