Kasashen Waje

Kasashen Waje

Taliban ta haramta wa mata zuwa wuraren shakatawa

Gwamnatin Taliban ta haramta wa mata zuwa wuraren shakatawa da sauran wuraren nishadi a fadin kasar Afghanistan. Kakakin hukumar Hisbah, Muhammad Akif

Kotu ta yi watsi da tuhumar da ake yi wa Mataimakin Shugaban Kenya

An janye tuhumar kan badakalar dalar Amurka miliyan 60.

Karin Albashi: Ma’aikata sun tsunduma yajin aiki a Afirka ta Kudu

Gwamnati ta dage a kan karin kashi 3%.

Kwalara ta kashe mutane 214 a Malawi

Ta zama barkewar cuta mafi muni da kasar ta fuskanta cikin fiye da shekaru 10 da suka gabata.

Dawowar COVID-19: China Ta Soke Tashin Jirage

Tashoshin jiragen sama da dama a China sun soke tashin jirage sakamakon sake bullar cutar COVID-19 a kasar.