Kasashen Waje

Kasashen Waje

Putin Ba Zai Halarci Taron G20 Ba —Kremlin

Indonesiya ta yi hasashen Putin ba zai halarci taron na G20 da za gduanar a birnin Bali ba

Matacce ya sake lashe zaben kujerarsa ta dan majalisa a Amurka

“Mutane sun sake zabarsa, duk da sun san ya mutu”

Karin albashi: Ma’aikatan jinya za su tsunduma yajin aiki a Birtaniya

Kungiyar ta ce mambobointa yanzu sun koma rayuwar hannu baka hannu kwarya

Ukraine za ta rage yawan ma’aikatunta, ta kuma sallami ma’aikata

Gwamnatin Ukraine na shirin rage yawan ma’aikatun kasar daga 20 zuwa 14, da kuma sallamar wasu daga cikin ma’aikatanta. Wannan matakin ya biyo bayan t

Iyayen yaran da maganin tari ya kashi sun yi watsi da diyyar Dala 1.4m

Iyayen yara nan 70 da suka mutu a kasar Gambia bayan shan wani maganin tari sun yi watsi da tayin biyan su diyyar Dala dubu 20 a kan kowane yaro