Rasha ta aika wa Nijar sojoji 100 da makamai
Lamarin na zuwa a daidai lokacin da Nijar ta buƙaci sojojin Amurka 1100 su fice daga ƙasar.
Kasashen Waje
Lamarin na zuwa a daidai lokacin da Nijar ta buƙaci sojojin Amurka 1100 su fice daga ƙasar.
Kotun ta yi watsi da matakin da hukumar zaɓen ƙasar ta ɗauka na haramta wa Zuma tsayawa takara.
Kusufin ya rufe sararin samaniya baki ɗaya tare da jefa birane a tsananin duhu har na tsawon mintuna.
Wannan na daga cikin yunƙurin gwamnatin ƙasar na magance matsalolin da birnin ke fuskanta.
Girgizar ƙasar ita ce mafi girma da ta afku a tsibirin a cikin shekaru 25.