Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda aka nada sabon Sarkin Katsinar Maradi a Nijar bayan watanni 18

An zabo Ahmed Ali Zaki Maremawa daga cikin mutum 68 da suka nemi sarautar, aka nada shi a matsayin Sultan na 24

Akwai yiwuwar ’yan ta’adda za su kai hare-hare Amurka —Birtaniya

’Yan ta’addan za su kai hare-haren a wuraren da aka fi samun baki.

Tsohon mai kamfanin Twitter ya kaddamar da sabon shafin sada zumunta

A yanzu haka na da masu amfani da shi fiye da 30,000.

’Yar Najeriya ta zama Birgediya -Janar a rundunar sojin Amurka

Ta fara aiki da rundunar ne tun a shekarar 1994

Saudiyya ta daure mutum 11 shekara 65 saboda wadaka da dukiyar gwamnati

Akwai kuma tarar Riyal miliyan 29 da za su biya saboda laifin wadaka da dukiyar gwamnati.