Kasashen Waje

Kasashen Waje

Zanga-zanga ta barke saboda sakamakon zabe a Brazil

Masu zanga-zangar sanye da tutar Brazil, sun nuna rashin jin dadinsu da sakamakon zaben.

Mutum 110 sun mutu sakamakon ambaliya da zabtarewar kasa a Philippine

Ana ci gaba da neman wasu mutum 33 da suka bace, yayin da sama da mutum 100 sun jikkata.

A haramta wa Iran shiga Gasar Kofin Duniya —Ukraine

Ukraine na sahun kasashen da suka rasa gurbi a gasar Kofin Duniya.

Shugaban Amurka ya yi barazanar sanya wa kamfanonin mai haraji

ExxonMobil da Chevron suka bayyana samun gagarumar riba.

Qatar 2022: Zargin tauye hakkokin baki ya dabaibaye Qatar

Kwana 20 kafin fara Gasar Kofin Duniya na 2022 a Qatar, an samu karuwar korafe-korafare ka biyan hakkokin ’yan kasashen waje da ke aiki a kasar. A ran