Kasashen Waje

Kasashen Waje

Bikin ‘Halloween’ a Saudiyya ya janyo cece-kuce

An yi bikin Halloween a Saudiyya.

Bom ya kashe mutum 100 a Somaliya

Shugaban Kasar Somalia, Hassan Sheikh Mohamud ya tabbatar da cewa akalla mutum 100 ne aka kashe sakamakon wasu hare-haren kunar bakin wake biyu da aka

Mutum 146 sun mutu, 150 sun ji rauni a turereniya a Koriya

Mutum 146 sun rasu, wasu 150 sun samu raunuka a wani turereniyar da aka samu a wurin bikin a birnin Seoul na kasar Koriya ta Kudu.

Ya harbe wata mata saboda doke shi a wasan kwallon kwando

Wani matashi ya harbe wata mace, Asia Womack, da ta cinye shi a wasan kwallon kwando a Amurka.

An kai mummunan hari kan jirage ruwan yakin Rasha

Rasha ta zargi Ukraine da kai mummunan hari da jirage sama marasa matuka kan shalkwatar jiragen ruwan yakinta da ke garin Sevastopol da ke bakin gabar