Kasashen Waje

Kasashen Waje

Kotu ta yanke mata daurin rai-da-rai kan mutuwar mijinta

Ita da saurayinta sun kashe mijinta don su mallake inshora ta miliyan 800

NNPC da Daewoo Group sun kulla yarjejeniyar gyaran matatar mai ta Kaduna

Najeriya na jiran fara aikin Matakar Mai ta Warri a watannin shidan farkon shekarar  2023, bayan gyare-gyaren da kamfanin Deawoo ya yi masa

Jamus za ta halasta wa wadanda suka mallaki hankali shan tabar wiwi

Jama’a na iya saya ko mallakar Gram 20 har zuwa 30 na tabar wiwi.

Iran ta kakaba wa wasu mambobin EU takunkumi

Takunkumin ya hada da haramta musu biza da kuma kwace dukiyoyi da kadarorinsu.

An kone gidan gwamna a wani sabon rikici a Sudan

An kone gidan wani gwamna a sabon rikicin kabilanci da ya barke a Jihar Blue Nile da ke kasar Sudan  Rahotanni na cewa, rikici tsakanin Hausawa da kum