Kasashen Waje

Kasashen Waje

Dan asalin Indiya na daf da zama Firai Ministan Birtaniya

Rishi shi ne mutum na farko wanda ba dan asalin kasar Birtaniya ba da zai rike wannan mukami.

Masarautar Saudiyya ta hana Muhammad bn Salman baluguro mai nisa

Likitocin sun hana Yarima mai jiran gadon yin tafiya mai nisa a jirgi ne.

Jami’an tsaro sun kashe ’yan tawaye 38 a Afganistan 

Jami’an tsaron sun kashe manyan dakarun ‘yan tawayen biyu a yayin samamen.

Mutum 23,000 sun tsere saboda rikici a Kongo —MDD

Majalisar Dinkin Duniya ta ce kimanin mutum 2,500 ne suka isa Uganda daga DRC

Xi Jinping ya sake zama Shugaban China a wa’adi na uku

Taron kolin jam’iyyar Kwamisancin a China ya zabi shugaba Xi Jinping a wani sabon wa’adi na uku.