Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ana zaman ɗar-ɗar bayan kashe madugun dillalan ƙwayoyi a Mexico

Amurka, wadda hukumar tsaronta ba daɗewa ta sanya tukwicin dala miliyan 15 ga duk wanda ya taimaka aka kama Oseguera.

Dalilin da Rasha za ta ci gaba da bai wa bunƙasa makaman nukiliya fifiko — Putin

Rasha za ta yi amfani da ƙwarewar da ta samu a yaƙin da ta shafe kusan shekaru huɗu tana yi da Ukraine.

Jakadan Amurka na shan caccaka kan halasta wa Isra’ila mamaye Gabas ta Tsakiya

Masar ta jaddada cewa “Isra’ila ba ta da ikon mallakar ƙasashen Falasɗinu da aka mamaye ko wata ƙasar Larabawa.

Yadda Epstein da Isra’ila suka mayar da rashin tsaron Najeriya kasuwanci

Wani bincike da jaridar Drop Site News ta fitar ya bayyana yadda gawurtaccen kawalin nan Jeffrey Epstein da tsohon Firaministan Isra’ila, Ehud B

Dakarun soji sun daƙile harin ’yan tawaye kan bututun mai a Nijar

Bututun mai tsawon kilomita 2,000 na fitar da ɗanyen man Nijar zuwa tashoshin jiragen ruwa na ƙasar Benin.