Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ambaliya ta kashe mutum 195 a Nijar

Ambaliyar ta shafi mutane 322,000 kuma ta fi yin barna a yankunan Maradi, Zinder, Dosso da kuma Tahoua.

UAE ta dakatar da ba ’yan Najeriya bizar zuwa Dubai

Haramcin bizar zuwa Dubai ya shafi kowa a Najeriya

Pakistan: An haramta wa Imran Khan tsayawa takara

Hukumar Zabe ta Pakistan ta haramta wa tsohon fira ministan kasar Imran Khan tsayawa takara na shekara biyar kan zargin rashawa

Tsohon dan wasan Japan, Masato Kudo, ya rasu

Masato Kudo ya rasu ne ranar Juma’a, sakamakon rashin lafiya, bayan an yi masa tiyata a kwakwalwa.

Sheikh Adam Tula: Malamin da ba a taba irin jana’izarsa ba a Habasha

Jana’izar wani shehun malamin Islama a yankin Oromo ya kasar Habasha ta tara jama’ar da ba taba ganin ta ba a kasar. Shehun Malamin mai suna Sheikh Ad