Kasashen Waje

Kasashen Waje

Cedi: Yadda darajar kudin Ghana ta fadi warwas

A yayin da ake hada wannan rahoton, dala ya kai cedi 12 a Accra.

Fira ministar Birtaniya ta yi murabus

Fira Ministan Birtaniya, Liz Truss, ta ajiye mukaminta, kwana 44 bayan da fara aiki.

Fari ya kassara darajar dabbobi a Kenya

Matsalar fari na ci gaba da tilasta wa makiyayan Maasai a kasar Kenya sayar da dabbobinsu kan farashin da bai taka kara ya karya ba don samun abin mas

Halin taskun da Musulmin Rohingya ke ciki a Bangladesh

Musulmi ’yan kabilar Rohingya da ke gudun hijira a Bangladesh na tunanin komawa gida, inda sojojin Myanmar ke musu kisan kiyashi

Mutum 222 sun sake kamuwa da cutar Kwalara a Haiti

An samu karin mutum 22 da suka riga mu gidan gaskiya a dalilin annobar.