Kasashen Waje

Kasashen Waje

Fursunoni 8 ne sun mutu, 57 sun jikkata a gobarar gidan yarin Iran

Gobara da tarzoma a gidan yari sun yi ajalin mutum takwa, sun wasu sama da 50 kuma sun jikkata a birnin Tehran na kasar Iran

Iran ta kwace fasfo din tsohon dan wasan Bayern Munich Ali Daei

Ali Daei ya ce gwamnati ta yi kokarin magance matsalar ‘yan kasar ta hanyar da ta dace.

Kotu ta yanke wa Kanar din soji 2 hukuncin kisa a Kongo

Kotun soji ce ta yanke wa mutanen hukuncin sakamakon samun su da laifin kisan wasu ’yan Chaina

Yara 10 sun mutu sakamakon shan gurbataccen magani a Yemen

An fara gudanar da bincike domin gano tushen maganin da kuma yadda aka yi ya shiga kasar.

Rasha ta ba da umarnin kammala gyaran gadar Crimea a wata 7

Fira Minista Mikhail Mishustin ya bayar da umarnin kammala gyaran gadar da ta hada kasar da yankin Crimea kafin watan Yuli na 2023.