Rasha ta sace Daraktan Masana’antar nukiliyar Ukraine
Sojojin Rasha sun yi gakuwa da Mataimakin Darakta-Janar na Sashen Kula da Ma’aikta a Masana’antar Nukiliya ta Zaporizhzhia, Valeriy Martyn
Kasashen Waje
Sojojin Rasha sun yi gakuwa da Mataimakin Darakta-Janar na Sashen Kula da Ma’aikta a Masana’antar Nukiliya ta Zaporizhzhia, Valeriy Martyn
An manta da yaron yana ta sharar barci a cikin motar.
Rayuka fiye da dari biyu ne suka salwanta a rikicin baya-bayan nan a tsakanin makwabtan biyu.
Rabon da Rasha ta kaddamar da hari a Ukraine tun ranar 26 ga watan Yuni.
Tashin gobarar da kuma kifewar jirgin ya faru ne a bakin gabar Sabratha da ke Yammacin Libya.