Zaɓen Shugaban Ƙasa ya ɗauki harama a Senegal
Zaɓen shugaban ƙasar na yanzu shi ne na biyar tun bayan samun ’yancin kai da Senegal ta yi a 1960.
Kasashen Waje
Zaɓen shugaban ƙasar na yanzu shi ne na biyar tun bayan samun ’yancin kai da Senegal ta yi a 1960.
Wannan ne karo na 6 da Blinken ke kai ziyara Gabas ta Tsakiya tun bayan faro luguden wutar Isra’ila.
Van Thuong ya karɓi ragama ne bayan murabus din ba-zata da magabacinsa, Nguyen Xuan Phuc ya yi.
Adadin waɗanda suka mutu a Gaza ya kai 31,923.
Putin ya samu nasarar lashe kashi 87 cikin dari na kuri’un da aka kada.