Kasashen Waje

Kasashen Waje

Habasha ta dakatar da bai wa ’yan Najeriya biza a kasarta

Dole masu zuwa Habasha daga Najeriya su sami biza daga Abuja.

Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami kan Japan

An bayyana matakin a matsayin babbar takala.

Ba’amurke ya samu shaidar zama dan kasa a Rasha

Ba’amurken ya yi kwarmaton bayanai.

Trump na neman CNN ta biya shi diyyar Dala miliyan 475

Donald Trump yana zargin CNN da neman bata masa domin yakar burinsa na neman takarar shugaban kasar Amurka a zaben 2024

Tsoho ya kashe daliban jami’a 5 bayan ya yi mankas da giya

Daga a cikin wadanda aka kade har da sabbin dalibai wadanda a ranar Litinin suke fara daukar darussa