Kasashen Waje

Kasashen Waje

Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami awa 5 bayan Kamala Harris ta bar yankin

Gwajin na zuwa ne awa 5 bayan Kamala Harris ta kammala ziyara

Dan kunar bakin wake ya hallaka dalibai 19 a Afghanistan

An kai harin ne ga daliban da ke shirin rubuta jarabawa

Kotun Kolin Indiya ta halasta wa ’yan matan kasar zubar da ciki

Wannan ne dai karon farko da kasar ta ba ’yan mata damar

Mahaukaciyar guguwar ‘Ian’ ta raba Amurkawa 2.5m da muhallansu

Guguwar dai na gudun kilomita 241 a kowane awa

Ana zaben ’yan majalisar dokoki na 2 cikin shekara 2 a Kuwait

A ranar Alhamis ne ’yan Kuwait suke kada kuri’ar zaben ’yan majalisar dokokin kasar a karo na biyu, cikin kasa da shekaru biyu.