Kasashen Waje

Kasashen Waje

Fashewar wani abu ya yi sanadin mutuwar mutum ɗaya da jikkata wasu a kudancin Iran

Wannan dai na zuwa ne yayin da ake zaman ɗar-ɗar a Iran kan zargin yiwuwar Amurka na kai wa ƙasar hari.

Gwamnatin sojin Burkina Faso ta rushe dukkanin jam’iyyun siyasa a ƙasar

Gwamnatin ta ce matakin na daga cikin yunƙurin sake gina ƙasar.

ECOWAS ta janye ragowar takunkuman da ta ƙaƙaba wa Guinea

A Fabrairun 2024, ECOWAS ta rage wasu daga cikin takunkuman, inda ta ɗage takunkumin mu’amalar kuɗi da cibiyoyinta.

An sake harbe wani mutum a birnin Minneapolis na Amurka

Shi ne mutum na biyu da aka kashe a birnin tun lokacin da gwamnatin Trump ta ƙaddamar da wani yaƙi kan ’yan cirani.

An ɗauke wuta a babban birnin Greenland

Haka kuma, matsalar ta shafi intanet, inda rahotanni suka nuna raguwar sadarwa a faɗin birnin Nuuk.