Kasashen Waje

Kasashen Waje

Tsawa ta kashe mutum 21 a Indiya

Galibin wadanda suka mutu manoma ne da ke aiki a gonakinsu

China na fuskantar matsin lamba a MDD kan cin zarafin Musulmin Uighur

Kungiyoyin da ke yaki da take hakkin bil Adama na duniya, sun yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya da ta dau mataki kan kasar China kan cin zarafin Musu

Gwamnatin Amurka da ta Taliban sun yi musayar fursunoni

An sakar wa Amurka sojan ruwanta, ita kuma ta saki wani makusancin Taliban

Falasdinawa sun rufe makarantu saboda matsin lambar Isra’ila

A yanzu da akwai sama da makarantun Falasdinawa 280 a birnin Jerusalam.

An binne gawar Sarauniya Elizabeth II

An binne gawar Sarauniyar kwanaki 11 bayan rasuwarta.