Kasashen Waje

Kasashen Waje

Mutum miliyan 50 na cikin kangin bauta da auren dole a duniya —MDD

An yi wa kusan mutum miliyan 25 auren dole, kuma akwai akalla mutum daya da ke cikin kangin bauta a cikin duk mutum 150 a duniya

Jamus ta hana mu makaman da za mu yaki Rasha – Ukraine

Kasar Ukraine ta zarti Jamus da yin biris da rokonta na ba ta tankokin yaki samfurin ‘Leopard’ da za su taimaka mata sosai a yakin da take ta ke yi da

An rantsar da William Ruto a matsayin sabon Shugaban Kenya

An rantsar da shi ne a filin wasa na Karasani da ke Nairobi

Wani mutum ya kashe ma’aikacin gidan mai saboda kin sayar da barasa

Mutumin ya ki sayar masa da barasa bisa dalilin rashin sanya takunkumin rufe fuska.

Muna bukatar taimakon abinci —Pakistan

Fiye da mutum dubu daya ambaliyar ruwan ta hallaka a kasar Pakistan.