Kasashen Waje

Kasashen Waje

Babban Bankin Lebanon ya dakatar da biyan tallafin man fetur

Babban bankin kasar Lebanon ya wajabta amfani da farashin canjin Dala da ya sanya, yayin da kasar ke ci gaba da fuskantar matsalar tattalin arziki.

Kotun Indiya ta ba mabiya addinin Hindu damar yin bautarsu a masallaci

Tun karni na 17 masallacin yake a birnin

Yadda rasuwar Sarauniyar Ingila ta kawo wa ’yan kasuwa ciniki

’Yan kasuwa a Buckingham sun ce jimamin rasuwar Sarauniya Elizabeth II ta kawo musu karin ciniki.

Al-Qaeda ta wallafa littafi kan yadda ta kai wa Amurka hari a 2001

Littafin ya fita ne ranar da ake cika shekara 21 cif da kai harin

Charles III ya zama Sarkin Ingila a hukumance

William ya zama Yarima mai jiran gado.