Yadda za a nada Charles III a matsayin Sarkin Ingila
William ya zama Yariman Wales tare da matarsa Kate, matsayin Elizabeth II ta rike kafin zamanta Sarauniya shekara 70 da suka gabata
Kasashen Waje
William ya zama Yariman Wales tare da matarsa Kate, matsayin Elizabeth II ta rike kafin zamanta Sarauniya shekara 70 da suka gabata
Charles ya kasance saraki mai yawan janyo ce-ce-ku-ce a tsawon lokaci.
A ranar Juma’a Charles ya yi cikakken wuninsa na farko a matsayin Sarkin Ingila.
Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da dankartaka ke kara tsami tsakanin Putin da kasashen Yamma.
Sarki Charles III ne ya ayyana zaman makokin ga iyalan gidan sarautar, har sai bayan kwana bakwai da kai mahaifiyar tasa makwancinta.