An kashe fararen hula 173 a wata hudu a Sudan ta Kudu —MDD
Majalisar Dinkin Duniya ta ce akalla mutane 173 aka kashe sakamakon tashe-tashen hankula a kasar Sudan ta Kudu a watanni hudu.
Kasashen Waje
Majalisar Dinkin Duniya ta ce akalla mutane 173 aka kashe sakamakon tashe-tashen hankula a kasar Sudan ta Kudu a watanni hudu.
Galibin wadanda harin ya ritsa da su ‘yan kasuwa ne da dalibai
Rabon da a sami irin wannan ruwan tun a 1990
A kwanakin baya bayan nan an fuskanci zafin da ya kai maki 35 a ma’aunin celsius ko ma fiye.
Wannan ya kara tabbatar da kusancin da ke tsakanin Rasha da China.