Trump ya ƙaddamar da kwamitin tabbatar da zaman lafiya a duniya
Morocco ta zama ƙasa ta farko daga Afirka da ta amince da kwamitin, amma Faransa da Birtaniya sun nuna shakku.
Kasashen Waje
Morocco ta zama ƙasa ta farko daga Afirka da ta amince da kwamitin, amma Faransa da Birtaniya sun nuna shakku.
Trump ya yi kira da a gaggauta gudanar da taro kan niyyar ƙasarsa ta mayar da yankin Greenland ƙarƙashin ikonta.
Harin ya faru ne a ƙauyen Bosiye da ke Tillaberi — yankin da ake kira tri-border inda Nijar, Burkina Faso da Mali suka yi iyaka da juna.
Togo ta ce an amince da miƙa Damiba ne bayan Burkina Faso ta bayar da tabbacin kare lafiyarsa da yi masa shari’a ta adalci.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar sojin na ƙara yawan jami’anta a yankin da ke iyaka da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.